Falalar Ciyar Da Mai Azumi

0
637

An karɓo daga Zaidu Ibn Khalid Al-juhami (Radiyallahu anhu) ya ce:

Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce: “Wanda ya bai wa mai azumi abin da zai yi buɗa baki da shi, zai sami ladan daidai da na mai azumin, ba tare da an ragewa mai azumin komai ba daga ladansa ba.” (Tirmizi 807).

Domin karanta cikakken bayani a kan Falalar Gaggauta Buɗa Baki danna nan.

Wannan bayanin anciro shine daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceFalalar Gaggauta Buɗa Baki
Labarin na GabaFalalar Raya Daren Lailatul Ƙadari