Falalar Raya Daren Lailatul Ƙadari

0
739

An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu anhu) ya ce:

Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce: wanda ya tsaya ya (raya) Lailatul ƙadari yana mai imani da neman lada, za a gafarta masa abinda ya gabata na zunubansa” (Bukhari 1082, Muslim 760).

Domin karanta cikakken bayani akan Raya Daren Lailatul kadari danna nan.

Wannan bayani anciro shine daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceFalalar Ciyar Da Mai Azumi
Labarin na GabaFalalar I’itikafi