Malikiyya da Salafi’iyya sun tafi a kan cewa, dole sai an haɗa wutiri da shafa’i, amma Hambaliyya da wani ɓangare na shafi’iyya suna ganin ana iya yin wutiri da raka’a ɗaya tal, ba tare da an haɗa su shafa’i ba.
Abin dai mai suƙi ne. kowace magana tana da hujja mai ƙarfi.
Domin karanta cikakken bayani a kan Al-Ƙunuti A Wutiri danna nan.
Wannan bayani an ciro shi ne daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi domin karanta cikakken littafin danna nan.