Azumin Tasu’a Da Ashura

0
716

Tasu’a shi ne Azumin ranar tara ga watan Muharram ranar goma kuwa ita ce Ashura, ana son yin azumi a waɗannan maku biyu.

Domin karanta cikakken bayani akan Falalar Azumin Tasu’a Da Ashura danna nan.

Wannan bayani anciro shine daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceFalalar Azumin Watan Muharram
Labarin na GabaFalalar Azumin Tasu’a Da Ashura