Gida Liƙau(tags) Ilimin addini

liƙawa: ilimin addini

Falalar Tafiya Masallaci

0
Tafiya masallaci domin yin ɗaya daga cikin salloli biyar bayan alwala. A lokacin da mutum ya ƙare alwala, idan namiji ne, duk takun da...

Yadda Ake Yin Kabbarar Harama

0
Bayan gama iƙama a sallar jam'i ko sallar mutum shi kaɗai; mace ce ko namiji, sai ya yi kabbarar harama wacce ita ce mabuɗin...

Yadda Ake Buɗe Karatun Alƙur’ani Da Bismillah A Cikin Sallah

1
Mai yin sallah zai buɗe karatun Alƙur'ani da Bismillah a ɓoye, ba tare da mamu sun ji karatun Bismillah ba, shi ne limami kuma...

Wajibcin Karatun Fatiha A Cikin Sallah

1
Karatun fatiha ga kowanne mai yin sallah wajibi ne; babu sallah ga wanda bai karanta Fatiha ba, sai dai banda mutum 1, wato sabon...

Daga Cikin Addu’o’in Roƙon Ruwa

0
"Allaahummasƙinaa gaisan mugiisan marii'an marii'a, naafi'an gaira dhaarrin, aajilan gaira aajilin". {Ya Allah! Ka shayar da mu ruwan sama mai yaye tsanani, mai daɗi, mai...

Yadda Ake Addu’ar Ganin Jinjirin Wata

0
"Allahu akbar, Allaahumma ahillahu alainaa bil amni wal imani, was salaamati wal Islami, wat taufiiƙi lima tuhibbu Rabbana wa tardhaa, Rabbanaa wa Rabbukal laahu". {Allah...

Koyi Da Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wassallam)

0
Wajibcin koyin da Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wassallam): Ita masa'alar koyi abu ne wanda yake haɗe da halittar ɗan Adam. A farkon rayuwar ɗan Adam...

Azumin Kwanaki Shida A Watan Shawwal (Sitta Shawwal)

0
Watan Shawwal shi ne watan Karamar Sallah. Ana so mutum ya yi azumi shida (6) a cikinsa. Shi wannan azumi ana iya yinsa a jere,...

Azumin Ranar Arfa

0
Ranar Arfa ita ce ranar tara ga watan Zul- Hajji, rana ce mai cike da darajoji, ana son yin azumi da yawaita ibada a...

Falalar Yin Umara A Watan Ramadan

0
An karɓo daga Abdullahi Ibn Abbas (Radiyallahu anhu) ya ce: "Yin umara a watan Ramadan daidai da ladan aikin Hajji ne, ko kuma daidai...