Gida Liƙau(tags) Ilimin addini

liƙawa: ilimin addini

Falalar Dasa Bishiya

0
An karɓo daga Jabir (Radiyallahu anhu) ya ce: "Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: "Duk musulmin da ya dasa bishiya, za a rubuta...

Azumin Kwanaki Goma Na Farkon Watan Zul-Hijja

0
Watan Zul-Hajji wata ne mai tarin falala da ɗimbin daraja, cike yake da alhairai masu yawa. Kuma a cikinsa ake yin aikin hajji, kwanaki goma...

Falalar Azumin Kwanaki Goma Na Farkon Watan Zul-Hijja

0
An karɓo daga Ibn Abbas (Radiyallahu anhu) "Babu waɗansu kwanaki da Allah ya fi son aikin alhairi a cikinsu irin waɗannnan kwanaki goma; sai...

Falalar Azumin Ranar Arfa

0
Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce: "Azumin ranar Arfa ina nema da ga Allah ya kankare zunuban shekarar da ta gabata da shekarar...

Azumin Kwana Uku A Kowanne Wata

0
Ana son a kowane wata mutum ya yi azumin kwana uku, kuma an fi so su kasance fararen kwanaki,, wato ranakun 13, 14, da...

Azumin Litinin Da Alhamis

0
Kamar yadda ake son azumin ranakun Alhamis da Litinin. Falalarsa. An karɓo daga A'isha (Radiyallahu anha) ta ce: "Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya kasance...

Azumin Annabi Dawud (Alaihis salam)

0
Azumin Annabi Dawud (Alaihis salam) shi ne, yau a yi, gobe a huta. Iya tsawon rayuwar mutum. Falalarsa. Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce:...

Falalar Zikiri

2
Allah Maɗaukakin Sarki ya ce:- "Fazkuruunii azkurkum washkuruu lii walaa takfuruunii" { ku ambace ni, zan ambace ku, ku gode mini kada ku butulce min} (Baƙara,...

Addu’ar Baƙo Ga Wanda Ya Gayyace Shi Cin Abinci

0
"Allaahumma baarik lahum fimaa razaƙahum, wagfir lahum warhamhum". {Ya Allah! Ka albarkance su a cikin abin da ka azurta su da shi, kuma ka gafarta...

Addu’a Bayan An Gama Cin Abinci

0
"Alhamdu lil laahil lazii aɗ'amanii hazaa wa razaƙaniihi min gairi haulin minnii walaa ƙuwwatin". {Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda ya ciyar da ni...