Azumin Annabi Dawud (Alaihis salam)

0
487

Azumin Annabi Dawud (Alaihis salam) shi ne, yau a yi, gobe a huta. Iya tsawon rayuwar mutum.

Falalarsa.

Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce: “Sallar da Allah ya fi so,, ita ce sallar Annabi Dawud (Alaihis salam) Kuma azumin da Allah ya fi so, shi ne azumin Annabi Dawuud (Alaihis salam)”

(Bukhari 1976. Muslim 1159).

Domin karanta cikakken bayani a kan Raya Daren Lailatul Ƙadari danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Falalar Raya Daren Lailatul Ƙadari danna nan.

Don karanta cikakken bayani a kan Falalar Dasa Bishiya danna nan.

Wannan bayani an ciro shi ne daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu; wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi; Domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceTakaiceccen Tarihin Rayuwar Dr. Yahaya Tanko
Labarin na GabaAzumin Litinin Da Alhamis