Gida Liƙau(tags) Ilimi

liƙawa: ilimi

Hulba Wajen Kariya Daga Ciwon Siga (Diabetic Mellitus)

0
Hulba wajen kariya da kuma maganin ciwon siga (Diabetes Mellitus) Tabbas! Amfani da hulba na kawo ƙarancin glucose a jininmu. Yawa yawan magungunan ciwon siga nada...

Shekarar Annabi Muhammad(S.A.W) Nawa Mahaifinsa Ya Rasu?

0
Shekerar Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallama nawa mahaifinsa ya rasu? 1.Ba a haife shi ba a lokacin da ya rasu. Domin sanin wace ce ta karɓi...

Wane Suna Ake Kiran Manzon Allah(S.A.W)

0
Wane suna ake kiran Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama kafin zuwan annabta:  Sunan da ake kiran Manzon Allah (s.a.w) da shi kafin zuwan annabta shi...

Manufar Rayuwar Aure A Addini Da Wayewar Zamani

0
MANUFAR RAYUWAR AURE A ADDINI DA WAYEWAR ZAMANI. Rayuwa ba manufa, rayuwa ce marar ɗanɗano. Matukar ma'aurata sun haɗu a kan manufa ɗaya za su...

Wace Ce Ta Karɓi Haihuwar Annabi Muhammad (S.A.W)?

0
Wace ce ta karɓi haihuwar Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam  Wadda ta karɓi haihuwar Annabi muhammad (s.a.w) ita ce 1.Mahaifiyar Abdurrahman Bin Awf. Domin sanin ladubban amsa...

Mene Ne Abinci A Lafiyance?

0
Abinci na nufin duk wani abu da za a iya ci ko sha, ba tare da ya yi illa ba a jikin ɗan Adam,...

Sunayen ‘Ya’yan Manzon Allah (S. A. W)

0
Waɗannan su ne sunayen 'ya'yan Manzon Allah Sallahu alaihi wa Sallam wanda ya haifa maza da mata, da kuma ɗan taƙaitaccen bayani a kansu....

Mutane Biyar Da Suka Yi kama Da Manzon Allah (S.A.W)

1
Waɗannan su ne mutane biyar da suka yi kama da Manzon Allah Sallahu Alaihi wasallam, Allah ka azurta mu da ganin shi. Allah ya...

Ma’anar Daula A Harshen Hausa

0
NAZARI NA FARKO Daula – kamar yadda masana hukuncin dauloli da kundin tsarin mulki na zamani ke bada ma'anarta – shi ne jama'ar mutane, dake...

Matakan Bunƙasa Ƙudurar Ɗan’adam

0
Bayan salati da sallama ga Manzon tsira Annabi Muhammadu (SAW), tsira da aminci su tabbata a gare shi da Alayensa da Sahabbansa da waɗanda...