liƙawa: ilimi
Rukunan Waƙafi
Waƙafi yana da rukunai guda huɗu kamar haka:
- Mai waƙafi: sharaɗin mai yin waƙafi shi ne, ya kasance mai hankali; mai cikakken mulkin abin...
Ma’anar Waƙafi
Waƙafi kamar yadda kuma ake iya kiran sa da "hubusi" ko "tasbil" ko "tahbis"; a shari'ance na nufin sallama dukiya ko kadara, sallamawa ta...
Manufofin Waƙafi
Ana yin waƙafi saboda cimma manufofin ne guda biyu, waɗanda kuma suka yi rassa masu ɗimbin yawa, waɗannnan manufofi guda biyu su ne:
1. Manufofi...
Dangogin Waƙafi
Ana iya yin waƙafi a ɓangarori da dama da suka haɗa da:
Ɓangarorin yaɗa addini da ilmantarwa:
1. Gina masallatai da samar da abubuwan Jin daɗin...
Mu Yi Alhairi, Mu Guji Rowa
An Karɓo daga Abu Hurairata (Radiyallahu anhu) ya ce: Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce:
"Kullum da safe waɗansu Mala'iku biyu suna...
Falalar Sassauci Ga Wanda Ake Bi Bashi
An karɓo daga Abul Yasar (Radiyallahu anhu) ya ce: Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce:
"Wanda ya yi jinkiri ga wanda yake cikin...
Falalar Ba wa Ɗan Uwa Sadaƙa
An karɓo da ga Salman ɗan Amr (Radiyallahu anhu) haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce:
"Bai wa miskinin sadaƙa lada ɗaya ne,...
Falalar Yin Sadaka A Asirce
An karɓo daga Abu Harairata (Radiyallahu anhu) yace: Annabi (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: "Mutane bakwai Allah zai sanya su a cikin inuwarsa a...
Falalar Dasa Bishiya
An karɓo daga Jabir (Radiyallahu anhu) ya ce: "Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce:
"Duk musulmin da ya dasa bishiya, za a rubuta...
Falalar Zikiri
Allah Maɗaukakin Sarki ya ce:-
"Fazkuruunii azkurkum washkuruu lii walaa takfuruunii"
{ ku ambace ni, zan ambace ku, ku gode mini kada ku butulce min} (Baƙara,...








