liƙawa: bahaushe
Mutuwa Da Rabon Gadon Bahaushe
Bahaushe yana qiran mutuwa da sunaye kusan 20, daga cikin akwai rasuwa, fakuwa, qaura, tafiya, rigaya/margayawa, kauwa da sauransu.
Bahaushe ya yi imani da...
Jinya Da Likitancin Bahaushe
Bahaushe yana da fasahar duba marasa lafiya ta hannun bokaye, maxora, magori, ‘yan bori, ‘yanganye (herblists), wanzamai suna bayar da magani, ko duba maras...
Sutura Da Kwalliyyar Bahaushe
Al’adun Bahaushe suna kamancecceniya da na Larabawa da Habashawa da Kanuri wajen suturta jiki, wataqila saboda alaqa uwar harshe da suka haxa (a tunanina)....
Bukukuwa Da Wasanni Da Nishadi Na Bahaushe
Bahaushe yana da bukukuwan gargajiya tun kafin zuwan addinin Musulunci, daga ciki akwai na bauta, raya al’ada, aure, suna da mutuwa.
Daga cikin bukukuwan ...
Bahaushe Da Tattali Arziki
Bahaushe ya riqi sana’o’i da dama da aka yi bayaninsu a sama don samun abun dogaro da kai. Bahaushe kan adana kuxinsa a adaka,...
Fasahar Bahaushe
Bahaushe yana da fasaha qirqirar abubuwan amfani yau da kullum, misali:
Masassaqa na sarrafa itatuwa zuwa turmin da tavarya don daka abinci, akushin (kwano)...
Sana’o’in Bahaushe
Bahaushe tun asali ba cima-zaune ba ne, yana da sana’o’i domin samar da abinci, sutura, muhalli da dogaro da kai. Sana’o’in Bahaushe na da...
Hukunci Da Sulhun Da Tsaro Agun Bahaushe
Bahaushe yana tsohon tsarin kwantar da tarzo ma (peace and conflict resolution). A kowacce masarauta akwai sarki, sarki yana da alqali domin zartar da...
Siyasar Bahaushe
Ta bangaren harkoki mulki, tun kafin zuwan addinin Musulunci, Bahaushe yana da tsarin sarakunan gargajiya
A tsakanin 1999 zuwa 2005, na san lokaci da idan...
Addinin Bahaushe
Kafin zuwan addinin Musulunci yammacin Afrika, Bahaushe na addinin gargajiya, wasu na bautar iskokai, wasu mutum-mutumin itace, ko dodo, ko rana, ko ruwa da...