Bahaushe Da Tattali Arziki

0
28

Bahaushe ya riqi sana’o’i da dama da aka yi bayaninsu a  sama don samun abun dogaro da kai. Bahaushe kan  adana kuxinsa a adaka, ko asusu. (Yakasai, 2012). Bahaushe yana gina rumbun ajiyar abincin na ci, ko na  shekara ko zuwa wani lokaci. 

Tun ma kafin zuwan addinin Musulunci, Bahaushe na  tara haraji, jangali, kuxin fansa da ganimar yaqi don  gudanar da aiyukan raya qasa da samar da tsaro. Bayan  zuwan Musulunci sarakuna suka qara da sarautar sa’i  (mai tattara zakkah). Da Bature ma ya zo, ya ci gaba da  karvar harajin kasuwa da manoma.

Domin karanta cikekken littafin Danna nan 
labarin da ya wuceFasahar Bahaushe
Labarin na GabaBukukuwa Da Wasanni Da Nishadi Na Bahaushe