Fasahar Bahaushe

0
28
Bahaushe yana da fasaha qirqirar abubuwan amfani yau  da kullum, misali: 
  • Masassaqa na sarrafa itatuwa zuwa turmin da tavarya  don daka abinci, akushin (kwano) na cin abinci,  ludayi, allon karatu, qotar gatari, gora, turken doki,  kujerar zama, muciya, duk su yi masa zane mai kyau  da wuta.
  • Maqera na sarrafa qarfe don samar da wuqa, takobi,  mashi, kibiya, matsefi, tukunya, adda, zabira, aska,  ruwan gatari da fatanya, garma, manjagara, sungumi,  lauje, garkuwa da sauransu.
  • Majema na sarrafa fatatun dabbobi zuwa gugar xibar  ruwa, buzu, fatar ganga, gafaka, laya, kambu, kayan  shimfixa, sutura, takalmi, tandun mai, salka,  maratayi, kube, linzamin doki, dorina da sauransu.
Domin karanta cikekken littafin Danna nan 
labarin da ya wuceSana’o’in Bahaushe
Labarin na GabaBahaushe Da Tattali Arziki