Addinin Bahaushe

0
33

Kafin zuwan addinin Musulunci yammacin Afrika,  Bahaushe na addinin gargajiya, wasu na bautar iskokai,  wasu mutum-mutumin itace, ko dodo, ko rana, ko ruwa  da dabbobi (Malumfashi, 2008 & Adamu, 1997). Amma  a yau, yawancin Hausawa Musulmai ne, a kan sami  tsirarun Kiristoti da masu addinin gargajiya (NNPC,  2007).

Domin karanta cikekken littafin Danna nan 
labarin da ya wuceTsarin Zamantakewar Bahaushe
Labarin na GabaSiyasar Bahaushe