Gida Liƙau(tags) Addu;a

liƙawa: addu;a

Addu’a Idan Aka Ji Haushin Karnuka Da Daddare

0
Annabi (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce; 'Idan kuka ji haushin karnuka, da kukan jaki da daddare, to ku nemi tsarin Allah daga gare su;...

Yadda Ake Addu’ar Shiga Da Fita Daga Banɗaki

0
"(Bismillahi) Allahumma inni a uzu bika minal khubusi wal khabaa'isi". {(Da sunan Allah) Ya Allah ina neman tsarinka daga shaiɗanu maza da shaiɗanu mata}. Addu'ar Fita "Gufraanaka" {Ya...

Haramcin Zalunci Da Tasirin Addu’ar Wanda Aka Zalunta

0
An karɓo daga Abdullahi ɗan Mas'ud (Radiyallahu Anhu) daga Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: "An ba da umarni a yi wa wani bawan...

Addu’ar sanya sabon Kaya A Musulunci

0
An rawaito daga Abu Sa’eed Allah ya ƙara masa yarda yace: Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance idan...

Hanyar Korar Aljanu Da Kariya Daga Dawowar Su

0
Kamar yadda muka sani aljani wata halitta ce da Allah ya yi ta ya kuma ɓoye ta ba za mu ganta ba; amma ita...

Yadda Alamomin Jinnu Yake

0
Za mu ɗauki kaɗan daga cikin jinnu mu bayyana alamominsa da kuma magungunansa. Jinnul Gawas Waɗannan jinnu sun yi zamani da Annabi Suleiman (Alaihis Salam). Kamar...

Addu’ar Matafiyi

0
Wannan addu'a ce ga wanda zai yi tafiya kuma yana tsoron kada wani ya cutar da shi ko ya cutar da iyalinsa bayan ya...

Matakan Da Za A Bi Domin Rabuwa Da Jinnu

0
Akwai hanyoyi da yawa wajen rabuwa da irin waɗannan aljanu da ma wasu ba irin wannan ba. Ya zama duk inda aljani yake ajikin...

Yadda Nau’ikan Sihiri Suke Da Kuma Matakan Magance Su

0
Nau'ikan Sihiri a. Akwai kurciya b. Dan baka c. Sihirul firaƙ d. Sihirul muhabba e. Sihirul jini f. Sihirul tasrif g. Sihirul sariƙ Wannan su ne nau'i kaɗan daga cikin nau'ikan sihiri....

Addu’a Idan Mutum Yana Cikin Damuwa

0
Wannan addu'ar mutum yakan yi ta idan ya shiga cikin damuwa ko ya shiga cikin wani hali, ko tashin hankali; ya rasa yadda zai...