Su Wane Ne Waɗanda Suka Cancanta A Ciyar?

0
318

Amsa: Za ka ciyar da duk wani mabuƙaci, yaro ko babba mace ko namiji.

Hujja: “Ka ciyar da miskini ɗaya a rana”

Marawaici Abu Huraira, littafi: Sahihul Bukhari.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Ƙasar Da Nake Babu Mabuƙata A Kusa, Zan Iya Turawa Wata Ƙasar A Ciyar?

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Jinya Ce Wacce Bata Da Magani, Ko Kuma Ba A Gano Maganinta Ba, Shin Zan Iya Ciyarwa? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceYa Yawan Abinda Zan Ciyar Yake?
Labarin na GabaIdan Ƙasar Da Nake Babu Mabuƙata A Kusa, Zan Iya Turawa Wata Ƙasar A Ciyar?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.