Amsa: Ya hallata idan likita sahihi yace dashi, sai ya ajiye azuminsa.
Hujja: (Daarul Ifata’i Almisiriya).
Domin karanta cikakken bayani akan Shin Idan Mutum Yana Da Buƙatar Ƙarin Jini, Kuma Yana Azumi, Hakan Zai Taɓa Azuminsa? danna nan.
Domin karanta cikakken bayani akan Mutum Ne Yake Da Larurar Haƙori, Wanda Jini Yake Fita Daga Haƙorinsa, Wani Lokacin Idan Ya Tofar Da Yawu, Yana Ganin Jini, Kuma Gashi Yana Azumi, Shin Idan Ya Haɗiyi Yawu Da Wannan Jinin, Azuminsa Ya Karye? danna nan.
Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.