Sadaƙa Tana Kawar Da Musiba

0
446

An karɓo daga Mu’awiyya Ibn Haidah (Radiyallahu anhu) ya ce; Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce:

“Haƙiƙa yin saƙaka a asirce tana gussar da fushin Ubangiji, Kuma haƙiƙa ayyukan alhairi suna kawar da mummanar faɗuwa”(Musibu da Asarori) Ɗabarani 951; Sahihul Jami’il Sagir (3759).

Domin karanta cikakken bayani a kan Mu Yi Alhairi, Mu Guji Rowa danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Yadda Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) Yake Shan Ruwa. danna nan

Wannan bayani an ciro shi ne daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu; wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi; Domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceFalalar Sassauci Ga Wanda Ake Bi Bashi
Labarin na GabaMu Yi Alhairi, Mu Guji Rowa