Muhimman Abubuwan Da Suke Inganta Lafiya.

0
526

1. Ganyayyaki da kayan marmari na ɗaya daga cikin muhimman abubuwan da suke inganta lafiyar jiki.
2. Kwanciyar hankali ma jigo ne game da kyautatuwar lafiya da ingancin ta.
3. Motsa jiki a kai a kai, shi ma muhimmin abu ne game da ɗorewar lafiya da ingantuwar ta.
4. Ƙauracewa abubuwan da suke sa damuwa da abubuwan ci ko sha da suke barazana ga lafiya, kamar giya da taba da sauransu
5. Yawaita shan ruwa don ɗaurayo tumbi da hanji, da kuma sauƙaƙa niƙuwar abubuwan da ake ci saboda waɗanda suka gama aiki su fice su bar jiki cikin sauƙi.

Domin karanta cikakken bayani a kan Alamomin tsufa danna nan.

Wannan bayani an ciro shi ne daga littafin Akula Da Lafiya wanda Abubakar Abbas Ibrahim ya wallafa shi Domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceHira, ko Kuma Shiga Ɗakin Wata Daga Cikin Matar Da ba Ranar Kwananta ba.
Labarin na GabaAlamomin Tsufa.