Aisha Muhammad AL-Tata

  • Aisha Muhammad AL-Tata changed their profile picture 3 years, 1 month ago

  • Sabulun wanki shi ne sabulun da ake wanke tufafi, domin cire dauɗa da warin da yake a jikin tufafi. Yadda ake sabulun wanki ya haɗa da:
    Abubuwan Da Ake Buƙata
      Sinadiran Haɗawa                Adadi

    C […]

  • Dettol sinadari ne da ake amfani da shi wajen kashe kwayoyin cututtuka. Akan zuba shi a cikin ruwan wanka domin a kashe kwayoyin cutar da yake a ruwa, sannan sau da yawa akan yi amfani da shi wajen goge ɗanyen […]

  • Bleach kowa ya sani sinadari ne da ake amfani da shi wajen ƙara wa fararen kaya, banɗaki da tiles ɗinmu haske.
    Abubuwan Da Ake Buƙata
    Sinadaran Hadin            Adadi

     HTH ( chlorine )         1kg
    Sodium […]

  •  Da yawa an sani cewa, ba a wanke mota da kowane irin sabulun wanki, sai da sabulun wanke mota wato (Car wash solution).  Amfani da kowane irin sabulu wajen wanke mota, yana saka kalar motar kodewa, sannan ya l […]

  • Aisha Muhammad AL-Tata changed their profile picture 3 years, 2 months ago

  • Sabulun wanka shi ne sabulun da muke amfani da shi wajen wanke fatar jikinmu, wato (wanka). Domin haka, ana buƙatar ya zama mai kumfa da ƙamshi mai daɗi da kala mai kyau. Sannan ana buƙatar ya zama mai taushi a k […]

  • Idan aka ce sabulun wanki, an san ana nufin sabulun da ake amfani da shi wajen wanke tufafi, domin cire dauɗa, datti da wari da yake a jikin tufafi. Yana da kyau ya zama ingantacce, domin cire dauɗar da take a j […]