fbpx
Friday, June 2, 2023
Home Littattafai addini Akula Da Lafiya

Akula Da Lafiya

0.00

Jarrabar bayi

Rashin lafiya wani tsari ne daga cikin tsare-tsaren Allah game da gudanar da al’amuran
bayinsa.
Saboda haka Allah ne kaɗai yake da ikon ɗora wa bawa cuta, kuma shi kaɗai ne mai iya yaye wa bawa
cuta. Kamar yadda ya ambata haka da kansa cikin Alƙur’ani inda yace
“Idan Allah ya ɗora maka wata cuta to fa babu mai iya yaye maka ita sai shi….”
Bayan haka, Allah (Subhanahu wata’ala) ya labarta mana cewa a kan wannan fahimta Annabawansa da
manzanninsa da Mabiyansu suke kai.

Description

×