-
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 1 day ago
Tatsuniyar Ƙuda Mai Kwaɗayi
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata ƙuda da ’ya’yanta. Kullum sukan je mahauta a kasuwa neman abin da za su ci, idan […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 2 days ago
Tatsuniyar Auta Da Dodanniya
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani gari wai shi Shadafi. Mutanen wannan garin koyaushe suna zaune cikin tsoro, saboda […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 2 days ago
Tatsuniyar Samarin Ɓarayi Uku
Ga ta nan, ga ta nanku. A can wani gari wai shi Komayya da ke kusa da Dajin Dila na yamma da ƙoramar Kada, akwai […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 2 days ago
Tatsuniyar Muwa Muwa
Ga ta nan, ga ta nanku. A can wani daji an yi wata raƙumar dawa mai suna Muwa. Ba ta da ɗa ko ɗaya. Kullum in ta da […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 2 days ago
Tatsuniyar Abotar Biri Da Kifi
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani Biri da kullum yakan je rafi wanka, bayan ya gama yawon cin ‘ya’yan itatuwa da […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 3 days ago
Tatsuniyar Cin Amanar Ɗan'uwa
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani mutum da ‘ya’yansa guda biyu. Suna nan, suna nan, sai wata rana babansu ya tura su […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 3 days ago
Tatsuniyar Ya Tsinci Dami A Kala
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wasu yara su uku abokan juna. Wata rana sun je farauta sai suka kama maciji, suka aiki […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 3 days ago
Tatsuniyar Ɗan Agwai Da Kura
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani Ɗan Agwai yana kiwon ɗan akuyarsa, har ya girma ya yi ƙiba. Sai wata rana ya ka […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 3 days ago
Tatsunyar Ɗan Buwaila Da Ɓangorinsa
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani ƙauye wai shi Wake-Wake, kusa da Dajin Aljanu, inda aka yi wata mata mai […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 3 days ago
Tatsuniyar Darajar Neman Sani
Ga ta nan, ga ta nanku. Wani mutum mai suna Duna wanda yake zaune da matarsa Delu a wani ɗan ƙauye da ke kusa da g […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 4 days ago
Tatsuniyar Ladi Da Dodo
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata yarinya kyakkyawa tana tare da iyayenta waɗanda suke maƙwabtaka da surukan Gizo a […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 4 days ago
Tatsuniyar Talume
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana wata yarinya wai ita Talume sun je daji cin ɓaure ita da kawayenta da sauran […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 4 days ago
Tatsuniyar Sarki, Gizo Da Kwarkwata
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana a can kusa da garin da Gizo ke sarauta, wani tsoho yana cikin gonarsa yana kashe […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 4 days ago
Tatsuniyar Kogi Mai Cinye Maƙaryata
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani mutum da ’ya’yansa su goma sha biyu. Wata rana sai ya samo ’ya’yan kaɗanya […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 4 days ago
Tatsuniyar Kurege Da Biri
Ga ta nan, ga ta nanku. Kurege da Biri suka ga wata yarinya, kowannensu ya nuna yana son ta da aure. Sai kowannensu […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 4 days ago
Tatsuniyar 'Yar 'auta Da Kogin Rantsuwa
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani mutum mai mata ɗaya da ‘ya’yansu tara maza da mata, waɗanda yake ƙaunar su ƙw […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 5 days ago
Tatsuniyar Gwaidayara
Ga ta nan, ga ta nanku. A can bakin Rafin Kada akwai wani mutum da yake zaune tare da matansa su huɗu; sai […] -
wikiHausa wrote a new post 3 weeks, 1 day ago
Tatsuniyar ’Yan Mata Biyu
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wasu ’yan mata, ya da ƙanwa ne uwarsu ɗaya, ubansu ɗaya. Allah ya yi musu ƙira mai k […] -
wikiHausa wrote a new post 3 weeks, 1 day ago
Tatsuniyar Nasiru Da Nisiru
Ga ta nan, ga ta nanku. A can ƙasar Mazarƙwaila an yi wani yaro ɗan Sarkin Zaƙi, mai suna Nasiru. Yana da wani abo […] -
wikiHausa wrote a new post 3 weeks, 1 day ago
Tatsuniyar Marowata
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani mutum a wata ruga da ke gefen Dajin Ganji. Yana zaune tare da matarsa da […] - Load More
Gida wikiHausa