-
wikiHausa wrote a new post 1 day, 7 hours ago
Tatsuniyar Naƙuda A Daji
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata mata mai ciki. Sai wata rana ta shirya za ta yi balaguro. Tana tafiya a cikin […] -
wikiHausa wrote a new post 1 day, 8 hours ago
Tatsuniyar Kunkuru Da Matarsa
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani Sarki Kunkuru, wanda matarsa ta haifi ɗa namiji. Sai ya tara Kunkurayen garin ya […] -
wikiHausa wrote a new post 1 day, 9 hours ago
Tatsuniyar Juya Ta Sami Gagare
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata mata da mijinta, ba su taɓa haihuwa ba. Sai ’yan gaza gani a garinsu suka shiga ce […] -
wikiHausa wrote a new post 1 day, 10 hours ago
Tatsuniyar Ɗankucaka
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Ɗankucaka ya fita kiwon ragonsa a bayan gari. Ya yi wa rago talala don kada ya […] -
wikiHausa wrote a new post 3 days, 8 hours ago
Tatsuniyar Furera Da GungumeGa ta nan, ga ta nanku. Akwai wata yarinya sunanta Furera. Wata rana ita da ƙawayenta suka je daji neman itace, sai […]
-
wikiHausa wrote a new post 3 days, 9 hours ago
Tatsuniyar Dawi Mai Turmi
Ga ta nan, ga ta nanku. A can wata ’yar unguwa da ke dab da wani tsauni, an yi wasu’yan biyu, Awa da Dawi. Tun sun […] -
wikiHausa wrote a new post 3 days, 10 hours ago
Tatsuniyar Zinari A Bakin Kwano
Ga ta nan, ga ta nanku. Wani mutum ne yana zaune da matarsa a cikin talauci a wani ɗan ƙauye, babu cin yau balle na g […] -
wikiHausa wrote a new post 3 days, 10 hours ago
Tatsuniyar Jika Da Kaka
Ga ta nan, ga ta nanku. A can wani ɗan ƙauye da ke kusa da Gulbin Tattabaru, an yi wata yarinya da ke zaune tare da k […] -
wikiHausa wrote a new post 3 days, 11 hours ago
Tatsuniyar ’Yan Matan Fangama
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana ’yan matan Fangama suka shirya za su biki a wani gari da ke kusa da su. Dabarar zu […] -
wikiHausa wrote a new post 3 days, 12 hours ago
Tatsuniyar Garin Da Ba Maza Sai Mata
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wani gari da duk mazaunansa mata ne zalla, watau ba wani namiji ko ɗaya a cikinsu. Su […] -
wikiHausa wrote a new post 3 days, 13 hours ago
Tatsuniyar Kanta Da Mugayen Abokananta
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wasu ’yan mata su goma sha biyu ƙawaye. A cikinsu har da wata ’yar Sarki mai suna Kant […] -
wikiHausa wrote a new post 4 days, 11 hours ago
Tatsuniyar Dila Da Zomo
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Dila ya haɗu da Akuya. Bayan sun gaisa sai Dila ya tambayi Akuya ko za ta ba shi […] -
wikiHausa wrote a new post 4 days, 11 hours ago
Tatsuniyar Gizo Da Kura
Ga ta nan, ga ta nanku. Gizo ne yana yawonsa sai ya tarar da tarin kashi a wani wuri. Bai tsaya ba, ya tsallake ya yi […] -
wikiHausa wrote a new post 4 days, 12 hours ago
Tatsuniyar Tasalla Mai Kifi
Ga ta nan, ga ta nanku. Tasalla mace ce wadda ke zaune a wani kauye mai suna Saladuna. Tana kiwon wani kifi babba. Ta […] -
wikiHausa wrote a new post 5 days, 8 hours ago
Tatsuniyar Kwaɗayi Mabuɗin Wahala
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana mutuwa ta je wani ƙauye da saniya da ta turke, tana neman wanda zai sayi wannan […] -
wikiHausa wrote a new post 5 days, 8 hours ago
Tatsuniyar Yelwa Da Tsohuwa Da Sarki
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wata yarinya mai suna Yelwa. Tana da ƙawaye da yawa. Wata rana Sarkin garinsu ya […] -
wikiHausa wrote a new post 5 days, 9 hours ago
Tatsuniyar Tsohuwa Da 'Yan Mata Uku
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wata tsohuwa mai ‘ya’ya uku mata. Sannu a hankali suka girma, har suka kai munzalin […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 1 day ago
Tatsuniyar Dogarawa Uku
Ga ta nan, ga ta nanku. Wasu dogarawa ne dai su uku masu suna Gi da Ɗa da kuma Ɗo. Aikinsu shi ne gadin gidan S […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 1 day ago
Tatsuniyar Ɗantsintuwa
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata mata da mijinta, suna zaune a wani ɗan kauye. Sun daɗe tare, to amma Allah bai b […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 1 day ago
Tatsuniyar Ɓarayin Albagadadi
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani attajiri a wani gari ana kiran sa Albagadadi. Ba abin da yake so kamar ya ji wani […] - Load More
Gida wikiHausa