Mece Ce Ƙiyamul Laili?

0
248

Amsa: Ƙiyamul laili ita ce duk sallar da mutum yayi ta bayan sallar isha’i, itace ƙiyamul laili.

Hujja: (Muhammad Abdus sami’i Aminul Fatawa bi Daaril Ifta’i Almisiriya).

Domin karanta cikakken bayani akan Akwai Bambanci Tsakanin Ƙiyamul Laili Ne Da Tarawihi Ko Asham? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Ƙiyamul Laili (Tahajjud) danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.