Idan Ƙasar Da Nake Babu Mabuƙata A Kusa, Zan Iya Turawa Wata Ƙasar A Ciyar?

0
274

Amsa: Kwarai da gaske, zaka iya turawa da ciyarwa zuwa inda mabuƙata suke.

Hujja: “Babu wasu mutane dake da buƙatar wannan fiye da ni da iyalina”

Marawaici Abu Huraira, littafi: Sahihul Bukhari.

Domin karanta cikakken bayani Zan Iya Ƙimanta Abincin Da Zan Ciyar Na Bayar Da Kuɗin A Cibiyoyin Addini Aciyar Min? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani Ya Yawan Abinda Zan Ciyar Yake? danna nan

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceSu Wane Ne Waɗanda Suka Cancanta A Ciyar?
Labarin na GabaZan Iya Ƙimanta Abincin Da Zan Ciyar Na Bayar Da Kuɗin A Cibiyoyin Addini Aciyar Min?
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.