Falalar Raka’ Atil Fajr.

0
890

Raka’atul Fajri su ne raka’o’i biyu da ake yi kafin Sallar Asuba. Ana taƙaita su wato ba a tsawaita karatunsu da ruku’insu da sujjadarsu, kuma ana son yi su a gida kafin a fito masallaci. Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce:

“Raka’atul fajri ta fi duniya da abin da yake cikinta”.( Muslim 728, Tirmizi 416).

Domin karanta cikakken bayani akan Raka’a Biyu Kafin Magariba danna nan.

Wannan bayani anciro shine daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceRatiban Nafiloli
Labarin na GabaRaka’a Biyu Kafin Magariba