fbpx
Wednesday, September 27, 2023
Gida Ramadan

Ramadan

Mun samar da wannan ɓangaren ne, domin samar da ingantaccen ilimi akan watan Ramadan a sauƙaƙe, kuma a cikin harshen Hausa tare da masana fannin.

Za ku iya kai wa gare su ta hanyar amfani da kwamfutoci ko wayoyin hannu cikin sauƙi.

WikiHausa ta kowa ce. Kowa zai iya taimakawa da ilimi ko gyara. Bugu da ƙari, kowa na iya amfani da wannan kafa domin koya ko koyarwa.

×