-
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 1 week, 2 days ago
Sunayen Wasu Kifin Hausa
1.Buku ( karfasa) 2. Gaiwa 3. Ramfai 4. Kursa 5. Ƙurungu 6. Gwaski 7. Milli 8. Kala- kala 9. Ragon ruwa WASU […] -
Rumasa'u Muhammad Kallamu wrote a new post 1 week, 2 days ago
Amfanin Kankana (Watermelon)
SINADARAN DA KE CIKIN KANKANA: – Water (about 92%) – Vitamin C – Vitamin A – Potassium – Magnesium – Folate – […] -
Rabiu Musa Adam wrote a new post 1 week, 3 days ago
Malamai, Malanta Da Hanyoyin Sada Zumunta II
September 12, 2024 ƁANGARE NA II: HANYOYIN SADA ZUMUNTA Musamman a wannan ƙasar Najeriya hanyoyin sada zumunta sun f […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 3 weeks ago
Yadda Hawan Jini Yake (HYPERTENSION)
Jini ruwa ne mai launi ja-zur da ke kewaya sassan jikin dabbobi masu ƙashin baya (vertebrates), kamar mutane […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 3 weeks, 1 day ago
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Shida
Tana jiyo motsin shigowar Mustapha gidan amma ba ta yi zaton zai tafi da sauri ba, don haka ma ta jira sai da ta gama […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 3 weeks, 1 day ago
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Biyar
Da asubar fari ya tashi, bayan ya gama alwala ya fito da niyyar tafiya masallaci ya ƙarasa ƙofar ɗakinta ya murza ha […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 3 weeks, 2 days ago
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Huɗu
Kwanci tashi cikin wannan rayuwar da Khadeeja take a gidan Mustapha har ta gama level 2 a karatunta ta shiga level 3, […] -
Aminu Bashir wrote a new post 3 weeks, 2 days ago
Fassarar Huɗubar Juma'a Rubutacciya daga Masallaci mai Alfarma 7th Nuwamba 2025
Fassarar huɗubar Juma’a kai daga Masallaci mai alfarma, ta yau Juma’a 16 Jumadal Ula, 1447 H / 07 November, 2025 […] -
Faruq Adamu wrote a new post 3 weeks, 2 days ago
Kira A Kan Haɗin Kai
‘Yan Najeriya muna cikin wani muhimmi lokaci. Wata mummunar fahimta tana shiga cikin al’ummarmu, tyana canza yadda […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 4 weeks, 1 day ago
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Uku
Ba a daɗe da sallacewa ba kuma aka buɗe gari, a hankali kowa ya koma harkokinsa. Ranar Lahadi da daddare bayan yara s […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 month ago
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Biyu
Ranar Sallah yana tashi ruwan shayi kawai ya sha ya shirya ya fice; bayan an idar da sallar idi kai tsaye gidan Mama […] -
Aminu Bashir wrote a new post 1 month ago
Fassarar Huɗubar Juma'a Rubutacciya Daga Masallaci Mai Alfarma 31st Octoba 2025
Fassarar huɗubar Juma’a kai daga Masallaci mai alfarma, ta yau Juma’a 9 Jumadal Ula, 1447 H / 31 October, 2025 M Mai […] -
Rumasa'u Muhammad Kallamu wrote a new post 1 month ago
Taron Makon Hausa FCE Bichi 23 Oktoba 2025
A ranar Alhamis 23 ga watan Oktoba 2025, Kwalejin Ilimi ta Tarayya da ke Bichi (FCE Bichi) ta gabatar da taron makon […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 month ago
Baɗi Ba Rai Kashi Na Biyu
Episode 2 A short story by Sakina Yazid (Innar su Amal) Mutanen da suka fara dawowa daga maƙabarta ne suka gan ta, […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 month ago
Baɗi Ba Rai Kashi Na Ɗaya
A short story by Sakina Yazid (Innar su Amal) Kamar duk lokacin da irin wannan abun ya faru yau ɗin ma haka ta […] -
khairatu.shehu wrote a new post 1 month ago
Yadda Ake Addu'ar Gamuwa Da Abokan Gaba Ko Wani Mai Iko
اللهُمَّ إِنَّا نَجْعَلُكَ فِي نُحُورِهِمْ وَنَعُوذُ بِكَ مِنْ شُرُورِهِمْ Allahumma ina naj’aluka fee nuhurihim wan […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 month ago
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Ɗaya
Duk da bai ce mata zai zo yau ɗin ba amma dai haka kawai zuciyarta take gaya mata zai zo tunda an buɗe gari kuma tun w […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 month ago
Mijin Marigayiya Babi Na Goma
Karo na babu iyaka kenan da ta ɗauki wayarta ta buɗo whatsapp ta duba; har yanzu bai amsa messages ɗinta ba kuma ba […] -
khairatu.shehu wrote a new post 1 month ago
Abin Da Mutum Zai Yi Idan Ya Yi Mafarki Mara Kyau
Wanda ya yi mafarki mara kyau ko ya ga abu mummuna a mafarki, to sai ya yi waɗannan abubuwan: -Ya yi tofi ta gefen […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 month ago
Mijin Marigayiya Babi Na Tara
Kamar yanda aka sanar ranar Asabar aka buɗe gari, ba ƙaramin daɗi wannan buɗewar ta yi wa Mustapha ba. Tun waje ƙar […] - Load More
Gida Activity