1.Buku ( karfasa)
2. Gaiwa
3. Ramfai
4. Kursa
5. Ƙurungu
6. Gwaski
7. Milli
8. Kala- kala
9. Ragon ruwa
WASU SUNAYEN MASUNTA
1 Mali
2.Koma
3.Ƙugiya
4.Taru
5.Fatsa
6.Kalli
7.Ara (kwando)
8.Suru
9.Damal (kwalhe)
FASIHIN KAITA
Karanta Taron Makon Hausa FCE Bichi 23 Oktoba 2025
Edita@rumasau-kallamu










