اللهُمَّ إِنَّا نَجْعَلُكَ فِي نُحُورِهِمْ وَنَعُوذُ بِكَ مِنْ شُرُورِهِمْ
Allahumma ina naj’aluka fee nuhurihim wana’uzu bika min shururihim
Ya Allah! Mu Muna sanya Ka a gabansu, kuma Muna neman tsarinka sharracensu.
اللّهُمَّ أَنتَ عَضُدِي ، وَأَنْتَ نَصِيرِي، بِكَ أَحُولُ وَبكَ أَصُولُ وَبكَ أُقَاتِلُ
Allahumma anta adudee, wa’anta naseeri, bika ahulu abika asulu wabika ukatilu
Ya Allah! Kai ne Mai ƙarfafa ni, kuma Kai ne Mataimakina. Da ƙarfinka ne nake yin dabarun yaƙi, kuma da ƙarfinka ne nake kai hari, kuma da ƙarfinka ne nake yin yaƙi.
حَمَّنَا اللهُ وَنِعْمَ الْوَكِيلُ
Hammanal lahu wani’’imal wakeelu
Allah ne Mai isar mana, kuma madalla da Shi abin dogaro.
Karanta Abin Da Mutum Zai Yi Idan Ya Yi Mafarki Mara Kyau
Edita@rumasau-kallamu









