Wanda ya yi mafarki mara kyau ko ya ga abu mummuna a mafarki, to sai ya yi waɗannan abubuwan:
-Ya yi tofi ta gefen hagunsa sau uku.
-Ya nemi tsarin Allah daga Shaiɗan da kuma sharrin abin da ya gani, sau uku.
-Kada ya gaya wa kowa wannan mafarkin.
-Ya juya daga kwuiɓin da ya kasance yana kwance a kansa.
-Idan ya so, ya iya tashi ya yi salla
Karanta Addu;ar Sanya Sababbin Tufafi
Edita@rumasau-kallamu










[…] Karanta Abin Da Mutum Zai Yi Idan Ya Yi Mafarki Mara Kyau […]