Akwai Bambanci Ne Tsakanin Yinin Idi Da Daren Idi?

Daren Idi

Written by

in

Amsa: Ƙwarai kuwa, domin kowace rana sai daren ya shigo kafin yininta ya shigo; in banda ranar Arfa, ita kaɗai ce yininta ke riga darenta zuwa.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Sai Mutum Na Azumi Zai Shiga Ittikaafi? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Menene Ittikaafi? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

Comments

Leave a Reply