Idan Na Farka Amakare Lokacin Sahur, Ina Fara Cin Abincin Sahur, Sai Alfijir Ya Fito, Yaya Zanyi?

0
315

Amsa: Mutum zai cinye abinda ya saka abakinsa lokacin sahur, koda alfijir ya fito; Haka kuma, idan ruwa ne zai shanye wanda yake cikin kofin, ko da alfijir ya fito.

Hujja: “Idan ɗayanku yana cin abinci, sai yaji kiran sallah, ya ƙarasa cinabincinsa”.

Marawaici: Abu Huraira, littafi Musnadu Ahamad sunan, Abu Dawud, Ibn Hazmin, Ibnul Kayyim.

Domin karanta cikakken bayani akan Menene Sahur? danna nan

Domin karanta cikakken bayani akan Ta Yaya Zan Gane Lokacin Da Zan Dakatar Da Sahur, Idan Zan Ɗauki Azumi?

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceShin Dole Ne Sai Mutum Yaci Abinci Sosai Sannan Za A Ce Yayi Sahur?
Labarin na GabaTa Yaya Zan Gane Lokacin Da Zan Dakatar Da Sahur, Idan Zan Ɗauki Azumi?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.