Amsa: Mutum zai iya yin hakan, amma abin da yafi shi ne, yayi amfani da lokaci, maimaikon kiran assalatu; saboda wasu na saka assalatu a farkon kira, wasu kuma a ƙarshen kira, shima ladanin da lokacin yake amfani.
Hujja: “Bilal ne zai fara kiran sallar farko, ku ci, ku sha, har sai Ibnu Ummul Maktum yayi kiran sallah ta biyu”. Makaho ne baya kira, har sai an ce masa alfijir ya fito.
Marawaici: Ibn Umar, littafi Sahihul Bukhari da Sahihu muslim.
Domin karanta cikakken bayani akan Shin Idan Na Kwanta Barci, Sai Na Wayi Gari Janaba Ta Same Ni, Zan Iya Ɗaukar Azumi, Ko Sai Nayi Wanka? danna nan.
Domin karanta cikakken bayani akan Abubuwan Da Ba Sa Ɓata Azumi danna nan.
Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.