Yadda Falalar Zikirin Tashi Daga Majalisa Yake

0
342

An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu Anhu) ya ce; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce; “Wanda ya zauna a wuri ya yi maganganu da yawa, kafin ya tashi, sai ya ce;

Subhanakallahumma wa bi hamdika ash hadu an laailaaha illa anta astagfiruka; wa a tubu ilaika”. Za a gafarta masa duk abin da ya aikata a wannan mazauni. (Tirmizi 3433).

Domin karanta cikakken bayani a kan Kasance A Cikin Zikiri Kowane Lokaci danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Tattalin Arziki A Nijeriya danna nan.

Wannan bayanin an ciro shi ne daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu; wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi; Domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceShugaban Istigfari
Labarin na GabaKasance A Cikin Zikiri Kowane Lokaci