Yadda Ake Kebab (V.I.P SOUP)

0
507

Kebab wani abinci ne da ake haɗa shi da nama, tare tumatir da dai sauransu.

Abubuwan Da Ake Buƙata Idan Za A Haɗa Kebab su ne:

  • Kidney, liver, meat (ƙoda, hanta, nama)
  • Onions (albasa)
  • Markaɗe
  • Spices (kayan ƙamshi )
  • Salt, maggi (gishiri da abin ɗanɗano)
  • Mai

Kayan Aiki

  • Murhu/Risho/Gas
  • Kwano
  • Cokali
  • Wuƙa
  • Kasko

Yadda Ake Haɗawa

A sami ƙoda da hanta da nama (na rago) duk sai ki tafasa, ki yanka su triangle ƙanana, sai ki sami albasa ki soya, ki kawo mai kaɗan ki zuba.

In yasoyu ki zuba mai, kibar ta tayi kauri sai ki saka dan kalin da naman acikin miyar.

Sannan ki sa kayan ƙamshi, idan ya haɗu a sauke.

Domin karanta cikakken bayani a kan Yadda Ake Fish Soup danna nan

labarin da ya wuceFara Jinin Haila Da Bayanin Siffofinsa
Labarin na GabaYadda Ake Kufta