Yadda Ake Ice Cream Na Ayaba

0
1565

A yau za mu koyi yadda ake ice crem na ayaba.

Ayaba na ɗaya daga cikin kayan marmari dake inganta lafiya, ayaba na ɗauke da sinadarin dake gina jiki na potassium.

Abubuwan da ake buƙata:

Ayaba
Chocolate syrup
Madara ta ruwa
Peanut

YADDA AKE HAƊAWA

A ɓare ayaba me kyau, a yanka ta daidai da daidai.
Sai a zuba ta a bilanda, a zuba madarar, ruwa kaɗan ana nikawa
Ana yi ana ƙara madarar kaɗan-kaɗan, har sai ta nuƙu sosai.
Sai a kwashe a zuba a ɗan bowl, sai a yaryaɗa chocolate syrup a kai a zuba peanut.

Domin sannain yadda ake yogurt ko biskit cikin sauki danna nan

labarin da ya wuceYadda Ake Biskit Cikin Sauƙi
Labarin na GabaYadda Ake Banana Nutella Sandwish
Khadija Yusha'u (Amira)
Khadija Yusha'u (Amira) Babbar ɗalibar Addini ce, wacce ta karanci abin ci da lafiyar sa (Food and Nutrition) da kuma ƙwararriyar mai haɗa abin ci da kuma koyar da aikin hannu.