liƙawa: abin sha
Yadda Ake Madarar Youghurt
Yadda Ake Madarar Youghurt
Abubawan da ake bukata
Madara kofi huɗu
Ruwa kofi huɗu
Sukari kofi
Flavor mai ƙamshin madara cikin cokali.
Corn starch kofi...
Yadda Ake Kunun Kus-Kus
A yau za mu koyi yadda ake kunun kus-kus, kunun kuskus na ɗaya daga cikin abin sha mai daɗi da riƙon ciki. Kasancewar yana...
Yadda Ake Kunun Aya
Aya tana ƙara ƙarfin garkuwar jiki ga mai yawan amfani da ita. Aya tana inganta yanayin da mutum ke ciki, tana tsawaita ƙuruciya, tana...
Yadda Ake Banana Da Strawberry Smoothy
A yau, za mu koyi yadda ake banana da strawberry smoothy.
Banana da strawberry na ɗaya daga cikin ƴaƴan itatuwa masu lafiya a jikin ɗan...
Yadda Ake Ice Cream Na Ayaba
A yau za mu koyi yadda ake ice crem na ayaba.
Ayaba na ɗaya daga cikin kayan marmari dake inganta lafiya, ayaba na ɗauke da...
Yadda Ake Yogurt
Yogurt na ɗaya daga cikin abin sha mai lafiya kuma mai matuƙar amfani a jikin ɗan Adam.
Abubuwan da ake buƙata
Madarar gari
Ruwa
Nono
...