Yadda Ake Colorful Prawn Crackers

0
811

A yau za mu koyi yadda ake Prawn cracker, Prawn cracker abinci ne da yara ke matuƙar so, yana da daɗin ci da sauƙin sarrafawa.

Abubuwan da ake buƙata

Mai
Siga
Madara

Yadda ake haɗawa

1- Da farko za a ɗora mai a kan wuta sai ya ɗau zafi sosai.
2- Sai a ɗauko prawn crackers a buɗe, sai a dinga zubawa da kaɗan-kaɗan.
3- Ana zubawa za a ga ya tashi fuuuu sai a kwashe a colander, sai a zuba sugar da madara.

Domin sanin Yadda Ake Miyar Ƙoda danna nan

labarin da ya wuceYadda Ake Miyar Ƙoda
Labarin na GabaYadda Ake Fruit Salad
Khadija Yusha'u (Amira) Babbar ɗalibar Addini ce, wacce ta karanci abin ci da lafiyar sa (Food and Nutrition) da kuma ƙwararriyar mai haɗa abin ci da kuma koyar da aikin hannu.