Wane Ne Ya Raɗa Wa Manzon Allah(S.A.W) Suna Muhammad?

0
1013

Wane ne ya raɗa wa Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama suna Muhammad?

Wanda ya raɗa wa manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam suna Muhammad shi ne:

1.Kakansa ne Abdulmuttallib

Domin sanin wace ce kakar manzon Allah (s.a.w) ta ɓangaren Mahaifiyar sa danna nan