Waɗanne Abubuwa Ne Mai Ittikaafi Zai Nisanta?

0
287

Amsa: Mai ittikaafi zai nisanci fita daga inda yake ittikaafi, sai idan fitar ta zamar masa dole.

Hujja: (Ibnul Munzir).

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Mace Ma Zata Iya Shiga Ittikaafi? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Awaɗanne Ranaku Ne Ake Yin Ittikaafi? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceA Wane Masallaci Ake Son Ayi Ittikaafi?
Labarin na GabaShin Mace Ma Zata Iya Shiga Ittikaafi?
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.