Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Yadda ake haɗa Kufta

0
KAYAN HAƊI  Niƙaƙƙen nama  Abin ɗanɗano  Tafarnuwa  Shammar  Masoro  Yadda za a haɗa  Za a niƙa nama dai-dai yadda ake so, sai a sa masa abin...

Yadda ake haɗa Mulukhayya

0
KAYAN HAƊI  Nama  Kori  Tafarnuwa  Sinadarin ɗanɗano  Gishiri  Albasa  Ba’adonise  Thyme  Ganyan Ayayo Yadda za a haɗa  Da farko a tafasa nama da albasa da thyme,...

Yadda ake haɗa Dale

0
KAYAN HAƊI  Karfatar rago  Ruwan Kal (vineger)  Habbatus sauda  Kayan ƙamshi  Tafarnuwa  Sinadarin ɗanɗano  Albasa  Tumatir  Yadda Za A Haɗa  A sami karfatar rago da ƙashinta...

Yadda ake Miyar Kifi

0
KAYAN HAƊI  Kifi  Sinadarin ɗanɗano  Gishiri  Curry  Mai  Kayan miya  Kanwa  Yadda za a haɗa  Da farko a soya mai da albasa a zuba yankakken tattasai...

Yadda ake haɗa Mahshi

0
KAYAN HAƊI  Yalon bature (garden egg)  Dankalin Turawa  Albasa  Shinkafa  Niƙaƙƙen nama  gishiri  sinadarin ɗanɗano  Tumatir Yadda za a haɗa  A sami waɗannan ingredients ɗin na...

Yadda ake haɗa Beef Burgers

0
KAYAN HAƊI  Nama (niƙaƙƙe) (250g)  Albasa manya 5  Attaruhun 2  Ƙwai 1  Kayan ƙamshi (ƙarami cokali)  Tafarnuwa ƙwallo 2  Tumatur manya 2  Ganyen lettuce  ...

Yadda ake Fish – Cakes

1
KAYAN HAƊI  Farin kifi 8 (dafaffe)  Dankali 8 (dafaffe)  Cokali 1 na kayan ƙ amshi.  Cokali 1 na ruwan lemon tsami  Ƙwai guda 1  ...

Shin Menene Sihiri?

0
Sihiri wani abu ne yanzu wanda ya yawaita cikin al-umma. Kasuwar bokaye ta buɗe, mutane da yawansu suka manta da lahirar su, suka ɗauki...

Yadda Ake Faten Tsaki Da Wake

Fate abincin gargajiya ne wanda ya samo asali tun iyaye da kakanni. Yana ƙunshe da ganyayyaki masu ƙunshe da sinadarai waɗanda ke inganta lafiyar...

Yadda Alamomin Jinnu Yake

0
Za mu ɗauki kaɗan daga cikin jinnu mu bayyana alamominsa da kuma magungunansa. Jinnul Gawas Waɗannan jinnu sun yi zamani da Annabi Suleiman (Alaihis Salam). Kamar...