Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Auren Annabi SAW Da Nana Saudat

0
An ɗaura auren annabi (Sallallahu alaihi wasallam) da Sayyada Saudat ‘yar Zam’ata Baƙuraishiya, sannan sunan mahaifiyarta shi ne Al-shamus 'yar Ƙais daga ƙabilar Banu...

Auren Annabi SAW Da Nana Aisha

0
Bayan an ɗaura auren Sayyada Saudatu da wata ɗaya sai aka ɗaura auren Nana Aisha ‘yar abokinsa Sayyadina Abubakar As-Sadik a lokacin shekarunta bakwai...

Wayewar Kan Ɗan Adam 1

0
Kafin a fassara Wayewar Kai (Civilization da turanci) sai an fassara wasu kalmomi masu alaƙa da shi kamar yadda masanin tarihi Arnold Toynbee ya...

Birkicewar Tsarin Jijiyoyin Jiki

0
A yanayin mutum zai riƙa fuskantar fargaba, tsoro, faɗuwar gaba, sarƙewar numfashi, rashin bacci, bugawar zuciya far-far-far haka kurum, gami da kasa sukuni, kasa...

Fassarar Huɗuba Daga Masallaci Mai Alfarma 17 Rajab 1446 AH 17...

0
Mai Huɗuba: Sheikh Dr Abdurrahman Al Sudais Mai Fassara: Dr Usman Azzuhri Shugaban Shashi Dr Abdurrahman Muhammad Sani Yakubu TAKEN HUƊUBA: GWALA-GWALEN KALMOMI GAME DA KARIYA DA GARKUWA 17 RAJAB, 1446H Huɗuba...

Rijistar CAC Da Muhimmancinta

0
Menene CAC Certificate? CAC (Corporate Affairs Commission) shi ne certificate ko kuma shaida ce da ake yi wa sana’a babba ko kuma ƙarama. Wannan shaida...

Kafar Sadarwar Zamani, Amfani da ƙalubalenta 2

1
Amfani da kafar yanar gizo da kuma kafar sadarwar zamani (Social Media) haɗe da  ƙalubalen su (Kashi na Biyu) Abubakar Ibrahim Panshekara Waɗanann sabbin hanyoyin kafofin...

Abubuwan Da Ke Haddasa Yawan Zubewar Juna Biyu

0
Yawan yin ɓarin juna biyun da bai kai makwanni 20 ba, babu zato ba tsammani, shi ne ake kira "spontaneous abortion" a likitance. Abubuwan...

Zinariyar Awa Ga Jariran Mu

1
Zinariyar awar ita ce awa ɗaya ta farko a duniya ga jarirai bayan an haifo su wato "Golden hour" a turance, a nan ake...

Hani A Kan Yin Gaba

0
Gaba: Rashin magana da juna bisa ga wani dalili wanda ya haɗa wasu mutane faɗa ko husuma ko jayayya da dai sauran su. Saboda haka,...