liƙawa: yadda ake
Yadda Ake Kek Ɗin Gyada (Groundnut Cake)
Barkan mu da sake kasancewa a cikin shirinmu na GIRKE-GIRKEN WikiHausa wanda muke koyar da ƙayatattun abincinmu na gida Nijeriya da kuma na ƙetare,...
Yadda Ake Kunun Gyaɗa Mai Gasara
Barkan mu da sake kasancewa a cikin shirinmu na GIRKE-GIRKEN WikiHausa wanda muke koyar da ƙayatattun abincinmu na gida NIjeriya da kuma na ƙetare,...
Yadda Ake Kunun Gyaɗa
Barkan mu da sake kasancewa a cikin shirinmu na GIRKE-GIRKEN WikiHausa wanda muke koyar da ƙayatattun abincinmu na gida Nijeriya da kuma na ƙetare,...
Yadda Ake Therapeutic Food (Abincin Yara)
Barkanmu da sake kasancewa acikin shirinmu na GIRKE GIRKEN WikiHausa wanda muke koyarda ƙayatattun abinci namu na gida Najeriya da kuma na ƙetare, tareda...
Yadda Ake Shinkafa ‘Yar Senegal
A yau za mu koyi yadda ake shinkafa 'yar Senegal. Shinkafa 'yar Senegal na da matuƙar daɗi.
Abubuwan Da Ake Buƙata
Shinkafa
Karas
Koren wake
...
Yadda Ake Sharɓar Dankali
A yau za mu koyi yadda ake Sharɓar Dankali
Abubuwan Da Ake Buƙata
Kayan ciki
Dankalin Turawa
Kayan ƙamshi
Sinadarin ɗanɗano
Kayan miya
Ganyen fasali
Yadda...
Yadda Ake Plantain Pie
A yau za mu koyi yadda ake Plantain Pie. Plantain Pie abinci ne da ake yinsa daga plaintain, yana da matukar amfani a jiki.
Abubuwan...
Yadda Ake Mashe
A yau za mu koyi yadda ake mashe.
Mashe abinci ne mai kama da masa, amma ya fi masar ƙanƙanta; sannan abubuwan da ake amfani...
Yadda Ake Masar Dankalin Turawa
A yau za mu koyi yadda ake masar dankalin Turawa.
Abubuwan Da Ake Buƙata
Dankalin Turawa
Attarugu
Albasa
Ƙwai
Gishiri da magi
Kori
Yadda Ake Haɗawa
...
Yadda Ake Lemon Ardeb
A yau za mu koyi yadda ake lemon ardeb, da yawan mutane ba su san me ake kira ‘Ardeb’ ba.
Wannan ardeb dai lemo ne...