liƙawa: yadda ake
Falalar Zama A Madina
An karɓo daga Sa'ad (Radiyallahu anhu) Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: "Zaman Madina ya fi alkhari a gare su inda sun...
Wuraren Sadawar Waƙar Baka
Makaɗan Hausa sukan sadar da waƙoƙin da suka yi bisa maƙasudai ne daban-daban gwargwadon waɗanda aka yi domin su. Waɗannan wurare da ake yin...
Tatsuniyar Barewa Ta Auri Mutum
Ga ta nan ga ta nan ku.
Wata barewa ce, sai ta rikiɗa, ta zama mace kyakkyawa. Sai ta ɗauki ɗan kwatashinta ta ɗora a...
Tarihin Malam Mahmud Manzo Arzai
An haifi Malam Mahmud ɗan Muhammad ɗan Mahmud dan Muhammad a Damagaran cikin Jamhuriyar Nijar. Malam Mahmud ya zo Kano a lokacin girma ya...
Tarihin Sheikh Muhammad Barnoma
An haifi Malam Muhammad Barnoma ɗan Gwani Muktari a garin Misau. An ce bayan mahaifinsa Gwani Muktari ya yi hijira daga Barno shi ne...
Hanyoyin Farfaɗo Da Tsangayun Alƙur’ani
Kamar yadda muka gani a sashe na ɗaya babi na ɗaya cewa, a da tsangayun alƙur'ani suna da gata da wasu haƙƙoƙi cikin baitul...
Fassarar Huɗubar Juma’a daga Masallaci mai Alfarma 7th February 2025
Mai Huɗuba: Sheikh Dr. Abdullah Awwad
Mai Fassara: Dr Usman Muhammad Ahmad
Shugaban Shashi: Dr Abdurrahman Muhammad Sani Yakubu
Huɗubar Masallaci Mai Alfarma: Sheikh Dr. Abdullah Awwad...
Kamannin Jariri
Sakamakon binciken kimiyya na asibiti bai tabbatar da cewa idan namiji ya riga mace yin inzali, ko kuma idan mace ta riga namiji fitar...
Wasu Daga Malaman Alƙur’ani A Jihar Zamfara
Irin malaman da suka ba da gudunmawa wajen yaɗa ilmin Alƙur'ani a Zamfara sun haɗa da:
1. Malam Maharaz Yanfuɗo
2. Malam Yusuf Godar
3. Malam Lawwali...
Hadisai Na Ƙarya Da Raunana A Kan Ashura
Ƙirƙirar hadisai da yaɗa su yana ɗaya daga cikin manyan hanyoyi da 'yan bidi'a suke bi domin yaɗa bidi'o'insu, musamnan hadisai na falalar mutane...









