Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Tarihin Gwani Saleh Ɗanzargu

0
An haifi Gwani Saleh ɗan Abdullahi jikan Abdullahi a Ƙasar Jahun. Mahaifin sa ya rasu yana ƙaramin yaro, don haka sai mahaifiyar sa ta...

Wasiyyar Imamu Husaini (Radiyallahu Anhu)

0
An karɓo daga Imamu Husaini (Radiyallahu Anhu); ya ce da 'yar uwarsa Zainab lokacin da ya ga tana marin kumatunta za ta yaga tufafinta...

Buroka (Pidgin)

0
GABATARWA Idan ana maganar harshe, to ana magana ne a kan fagen ilimin kimiyyar harshe wanda yake magana a kan yadda ake bin diddigi ko...

Sana’ar Wanzanci Da Sauye-sauyen Zamani Jiya Da Yau (Shimfiɗa)

1
Wannan babi ya yi bayani kan hasashe da bagiren wannan bincike da manufarsa da ƙunshiyarsa da kuma dabaru da hanyoyin da aka yi amfani...

Jigo Da Salo A Littafin Mace Mutum

0
Littafin Mace Mutum na Rahma A. Majid na magana ne kan danne haƙƙin mata da akan yi, musamman na daga abin da ya shafi...

Yadda Ake Zikiri Yayin Fita Daga Gida

0
"Bismillaahi Tawakkaltu alallaahi walaa haula walaa ƙuwwata illaa bil-laahi". {Da sunan Allah (nake fita), na dogara ga Allah, kuma babu dabara, babu ƙarfi sai da...

Yadda Falalar Zikiri Bayan Sallar Asuba Har Zuwa Ɓullowar Rana Ya...

0
An karɓo daga Anas ɗan Malik (Radiyallahu Anhu) yace; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) yace; "Wanda ya yi sallar asuba a cikin jam'i, sannan...

Tatsuniyar Ɗankaɗafi

0
Ga ta nan ga ta nan ku. Wata mata ce dai ba ta taɓa haihuwa ba, tun da ta ke. Sai ta ce, 'Allah, ba...

Kiɗa Da Waƙoƙin Makaɗa Musa Ɗanƙwairo

Kiɗa da waƙa ta baka wani fage ne wanda yawancin makaɗa masu tunani da ƙwaƙwalwa da fasahar shirya kalmomi; musamman ta fuskar zaɓensu da...

Tarihin Sheikh Malam Muhammad Ɗan Almajiri

0
An haifi babban malami Muhammad ɗan Malam Adamu a Ƙasar Kazaure. Malam Muhammad ɗan Almajiri ya fara karatu a gaban mahaifinsa Malam Adamu. Malam ya...