liƙawa: yadda ake
Illolin iPhone Ga Tarbiyyar ‘Ya’yanmu
Galibi mutane suna ɗaukar annobar cututtuka da masifun rashin zaman lafiya su ne kaɗai masifu; ana mantawa da wasi abubuwa da ke yaƙar mu...
Sababbin Karin Maganar Hausa
Sakamakon zagayowar ranar Hausa ta duniya ta shekarar 2025, ga wasu sabbin karin magana:
1. Abin nema ya samu matar Bakano ta haifi buhun kuɗi.
2....
Gudunmawar Sarki Abdulazeez Da Birtaniya Wajen Kafa Ƙasar Saudi Arabia
Abdulaziz Ibn Saud da Kafuwar Ƙasar Saudi Arabia: Binciken Tarihi Kan Rawar Da Birtaniya Ta Taka
Taƙaitaccen Bayani
Ƙirƙirar masarautar Saudi Arabia a shekarar 1932 ba...
Yadda Ciwon Baki Yake (Mouth ulcers)
"Mouth ulcers" Ɗaya ne daga cikin ciwukan baki da a turance akan kirasa da canker sore (shankaso), Ƙaramin ciwo ne na kwailewar fata dake...
Zikiri In An Zauna A Wani Majalisi
Ibn Umar ya ce: an kasance an ƙirgawa ga Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) a majalisi kafin ya tashi, yana cewa sau ɗari:
"Rabbigfir lii...
Tarihin Kafuwar Ƙasar Iran
Tarihin Kafuwar Ƙasar Iran: Daga Tsoffin Dauloli zuwa Jamhuriyar Musulunci
Tsakure
Wannan maƙala ta yi nazari kan tarihin kafuwar ƙasar Iran, tun daga daulolin gargajiya na...
Tarihin Kafuwar Ƙasar Saudi Arabia
Ƙasar Saudi Arabia tana daga cikin muhimman ƙasashe a duniya, musamman ta fuskar addini da tattalin arziki. Kafuwar ta ta samo asali ne daga...
Yadda Falalar Suratul Falaƙi Da Nasi Take
An karɓo daga Uƙubatu ɗan Amir (Radiyallahu Anhu) yace; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) yace; "Ba ka ga waɗansu ayoyin da aka saukar da...
Zikiri Yayin Shiga Gida
"Bismillaahi walajnaa, wa Bismillaahi kharajnaa, wa alal-laahi Rabbanaa tawakkalnaa".
{Da sunan Allah muka shiga, kuma da sunansa muka fita, kuma ga Allah kaɗai, Ubangijinmu, muka...
Musa Ɗanƙwairo A Koyo Da Biyayyar Waƙa
Makaɗa Alhaji Musa Ɗanƙwairo Maradun ya tashi, ya girma a gidansu; ya tarar da ana harka ta kiɗa da waƙa. Magabatansa tun daga Kaka...









