liƙawa: yadda ake
Azumin Kwanaki Shida A Watan Shawwal (Sitta Shawwal)
Watan Shawwal shi ne watan Karamar Sallah. Ana so mutum ya yi azumi shida (6) a cikinsa.
Shi wannan azumi ana iya yinsa a jere,...
Azumin Ranar Arfa
Ranar Arfa ita ce ranar tara ga watan Zul- Hajji, rana ce mai cike da darajoji, ana son yin azumi da yawaita ibada a...
Falalar Yin Umara A Watan Ramadan
An karɓo daga Abdullahi Ibn Abbas (Radiyallahu anhu) ya ce: "Yin umara a watan Ramadan daidai da ladan aikin Hajji ne, ko kuma daidai...
Yadda Ake Sallar Idi
Sallar Idi babba da ƙarama sunna ce babba mai ƙarfi,a mazhabar Malik da Shifi'I, amma a mazhabar Abu Hanifa da Ahmad sallar idi wajibi...
Yadda Ake Sujjadar Godiya Ga Allah
Sujjadar godiya ga Allah wacce ake kira "Sujudus Shukri" sujjada ce da ake yi domin godiya ga Allah Ta'ala kan wata ni'ima ko yayewar...
Yadda Ake Sujjadar Tilawa
Sujjada ce guda ɗaya da ake yi, yayin karanta ko sauraron ayar da sujjadar take a cikin Al-kur'ani. Sujjadar tilawa sunna ce mai ƙarfi,...
Yadda Ake Sallar Roƙon Ruwa
Ana yin wannan sallah yayin da fari ya afkawa al'ummar musulmi. Ruwa ya yi jinkiri ko ya dakata. Ana yin ta ne raka'a biyu...
Yadda Ake Sallar Istihara
Sallar Istihara salla ce da ake yin ta domin neman zaɓin abin da ya fi alheri tsakanin aikata ko barin wani abu wanda yake...
Sallar Walaha
Sallar walaha ana yin ta daga kimanin minti goma sha biyar bayan fitowar rana har zuwa lokacin sallar Azahar. Mafi ƙarancin sallar walaha shi...
Yadda Ake Yin Sallar Wutiri.
Hadisai da dama sun zo kan bayanin siffofin wutiri kamar haka:
1- Wutri da Raka'a Ɗaya:
Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce: "Sallar dare raka'a...









