liƙawa: wikihausa
Azumin Litinin Da Alhamis
Kamar yadda ake son azumin ranakun Alhamis da Litinin.
Falalarsa.
An karɓo daga A'isha (Radiyallahu anha) ta ce: "Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya kasance...
Azumin Annabi Dawud (Alaihis salam)
Azumin Annabi Dawud (Alaihis salam) shi ne, yau a yi, gobe a huta. Iya tsawon rayuwar mutum.
Falalarsa.
Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce:...
Falalar Zikiri
Allah Maɗaukakin Sarki ya ce:-
"Fazkuruunii azkurkum washkuruu lii walaa takfuruunii"
{ ku ambace ni, zan ambace ku, ku gode mini kada ku butulce min} (Baƙara,...
Addu’ar Baƙo Ga Wanda Ya Gayyace Shi Cin Abinci
"Allaahumma baarik lahum fimaa razaƙahum, wagfir lahum warhamhum".
{Ya Allah! Ka albarkance su a cikin abin da ka azurta su da shi, kuma ka gafarta...
Addu’a Bayan An Gama Cin Abinci
"Alhamdu lil laahil lazii aɗ'amanii hazaa wa razaƙaniihi min gairi haulin minnii walaa ƙuwwatin".
{Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda ya ciyar da ni...
Addu’ar Da Mutum Zai Yi Idan Ya Yi Buɗa Baki A...
"Afɗara indakum saa'imuuna wa akala ɗa'aamakum abraaru; wasallat alaikumul mala'ikatu".
{Allah ya sa masu azumi su yi buɗa baki a wajenku; kuma Allah ya sa...
Addu’a A Lokacin Da Mai Azumi Zai Buɗe Baki
"Zahabaz zama'u wabtallatil uruƙu, wa sabatal ajru in sha'allaahu".
{Ƙishirwa ta tafi, an yayyafawa jijiyoyi ruwa, kuma lada ya tabbata in Allah ya so}.
Abdullah bin...
Kasance A Cikin Zikiri Kowane Lokaci
Bari in kammala wannan babi da wasiyar Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam)
An karɓo daga Abdullahi Ibn Basrin (Radiyallahu Anhu) Haƙiƙa wani mutum ya ce;...
Yadda Falalar Zikirin Tashi Daga Majalisa Yake
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu Anhu) ya ce; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce; "Wanda ya zauna a wuri ya yi maganganu...
Ramuwar Azumin Ramadan
Ramuwar Azumin Ramadan - Dukkanin wanda Azumin watan Ramadana ya kubce masa bisa dalilai na Shari'a, ramuwa ta wajaba a kansa. Game da ramuwar...









