liƙawa: wikihausa
Ma’anar Tsangaya
Kalmar tsangaya na nufin keɓantaccen wuri inda makaranta Alƙur'ani ke tattaruwa a matsayin muhalli, kuma cibiya don tsantsar koyo da koyar da Alƙur'ani Mai...
Abubuwan Da Suke Kawo Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali
Akwai abubuwa da dama waɗanda suke kawo tabbataccen da dauwamammen zaman lafiya da tabbataccen kwanciyar hankali ga ɗaiɗaikun mutane da ƙungiyoyi, kai har da...
Mene Ne Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali?
Zaman lafiya da kwanciyar hankali shi ne burin dukkan ɗan Adam maza da mata; manya da yara musulmi da kafiri babu wani saɓani.
Za...
Illolin Karɓe-karɓe Da Barace-barace
Addinin musulunci addini ne da ya girmama ɗan Adam ya mutunta shi ya kuma yi umarni da ya kare mutuncinsa ya girmama kansa kada...
Hikimomi A Kan Wadatar Zuci
1) Guntun gatarinka, ya fi sari ka ba ni.
2) Rabon kwaɗo ba ya hawa sama.
3) Adon wadata kyauta, adon talaka wadatar zuci.
4) Abubuwa biyu...
Yadda Wadatar Zuci Take
Wadatar zuci shi ne babban arziki wanda ba ya ƙarewa; wanda ya same shi, ya huce haushin da takaicin duniya, ba shi ba hassada...
Fa’idojin Wadatar Zuci
Wadatar zuci tana da fa'idoji da amfani mai yawan gaske ga kowanne ɓangare na rayuwar duniya ga mutum a duniyarsa da lahirarsa.
Wasu daga cikin...
Abubuwan Da Suke Hana Wadatar Zuci
Sai dai kuma duk da waɗannan darajoji da fa'idoji da wadatar zuci ke da su; mutane da dama zukatansu a talauce suke, matattu ne...
Misalan Waƙafi Ababen Koyi A Tarihin Musulunci
1. Zamanin Halifofi Shiryayyu ba shakka an samiu nau'o'i daban-daban a wannan lokaci, kaɗan daga cikin misalan su sun haɗa da:
Waƙafin da sayyidina Umar...
Yadda Ake Turaren Sikari
Kayan Haɗawa
Ruwan turare (alcohol)
Yara-yara gwangwani 1
Sikari kwano
Kala
Filabo
Madarorin Turare 5
Yadda Ake Haɗawa
A juye Sikari a cikin mazubi. A juye Yara-yara, a sa madarorin turare 5....









