Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Waɗanne Abubuwa Ne Mai Ittikaafi Zai Nisanta?

0
Amsa: Mai ittikaafi zai nisanci fita daga inda yake ittikaafi, sai idan fitar ta zamar masa dole. Hujja: (Ibnul Munzir). Domin karanta cikakken bayani akan Shin...

A Wane Masallaci Ake Son Ayi Ittikaafi?

0
Amsa: Ana so ayi ittikaafi ne a masallacin da mutum ba zai rasa sallar juma'a ba a jam'i. Hujja: (Abu Dawud Assajistan). Domin karanta cikakken bayani...

Shin Sai Mutum Na Azumi Zai Shiga Ittikaafi?

0
Amsa: Ana shiga ittikaafi ne da azumi. Hujja: (Mausu'a Fiqihiya).. "Yana zaman ittikaafi cikin Ramadan". Marawaici Abu Huraira littafi: Sahihul Bukhari, Sahihu Muslim. Domin karanta cikakken...

Akwai Bambanci Ne Tsakanin Yinin Idi Da Daren Idi?

0
Amsa: Ƙwarai kuwa, domin kowace rana sai daren ya shigo kafin yininta ya shigo; in banda ranar Arfa, ita kaɗai ce yininta ke riga darenta...

Wane Lokaci Ne Ake Shiga, Sannan Wane Lokaci Ake Fita?

0
Amsa: Ana shiga ne bayan sallar asuba, wasu malaman kuma sunce, kafin rana ta faɗi Shugaban halitta yake shiga, wajen zamansa ne, sai bayan...

Awaɗanne Ranaku Ne Ake Yin Ittikaafi?

0
Amsa: Ana yin ittikaafi ne a goman ƙarshen Ramadan. Hujja: "Shugaban halitta yana zaman ibada a masallaci a goman ƙarshen Ramadan, har Allah ya karɓi...

Menene Ittikaafi?

0
Amsa: Shi ne shiga masallaci da niyyar zaman ibada na wasu kwanaki, ba tare da mutum ya fita ko'ina ba. Hujja: (littafi: Adduru Sinniya, Mausu'a...

Shin Lokacin Buɗa Baki, Lokaci Ne Na Amsa Addu’ar Mai Azumi...

0
Amsa: Ko shakka babu, idan mai azumi yayi buɗa baki, yayi amfani da wannan damar, ya roƙi Allah Azza wa Jalla buƙatunsa, domin lokaci...

Shin Akwai Addu’a Da Akeyi Kafin Mutum Yayi Buɗa Baki?

0
Amsa: Akwai addu'a da mai yin buɗa baki zaiyi, amma sai bayan yayi buɗa bakin ake yin addu'ar. Hujja: "Zahabaz zama'u, wabtallatul uruqu, wasabbatal ajaru...

Da Wane Lokaci Ne Mutum Zaiyi Buɗa Baki A Shari’ah?

0
Amsa: Mutum zaiyi buɗa baki ne da zarar rana ta faɗi. Hujja: "Idan rana ta bada baya, tayi yamma, dare kuma ya ɓullo ta nan,...